Usman Tech 6 months ago
UsmanUk

Yadda Zaka Saida Coins ɗin kasada $5 A Binance

Assalamu alaikum Ƴan baiwa Masu yi Mining A wannan lokaci wannan byn zai Temaka sosai wajan kuyi maganin wannan matsala da wasu Coin da kuke Samu A Yanzu A wasu Mining,


Idan kasamu Coin mara Yawa musam wannan wanda aka samu a kwanan ne Wato Hamster Combat, wasu da sukaje siyar wa sai yanuna musu dole sai yakai $5 zai siyu wanda hakan yasa wasu suka barshi ya lalace,


Daga yanzu duk wani Coin da kaga yamaka haka A Binance to haka zaka kaimai,


Shide Wannan coins din bazai siyuba Amma Zaka Chaja shi da wani Coin Wanda shi yana siyuwa a kasada haka misali kun adadin wannan Hamster din A wannan Photo 👇

To Zaka Iya Maida Shi Catizen kuma shi zai siyu idan ka maida shi kaga Shikenan to Akwai Video Yadda ake Chaja wa duba da bayani Zaiyi tsawo sosai zamu Ɗora Video A kan Telegram Channel Din mu Joining 👈


Mungode ♥️✍️ USMAN FASAHA Tv

3
1.1K
What is the role of AI in blockchain and crypto?

What is the role of AI in blockchain and crypto?

1725699397.png
Usman Tech
4 days ago
Gwamnati ta dauki matasa kyauta

Gwamnati ta dauki matasa kyauta

defaultuser.png
Hassan musa hassan
1 year ago
Sketchware Application Download

Sketchware Application Download

1725699397.png
Usman Tech
9 months ago
The Dog Training Guide Essential Tips

The Dog Training Guide Essential Tips

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Hamisu breaker - TSORO (official audio)

Hamisu breaker - TSORO (official audio)

1725699397.png
Usman Tech
8 months ago