Usman Tech 9 months ago
UsmanUk

YADDA ZAKA GYARA LAYINKA NA MTN IN ANYI BLOCKING BA TARE DA KAJE MTN OFFICE BA

Domin gyaran abi wadannan hanyoyin


1. Da farko aje portal din MTN na linking din NIN ta https://ninlinking.mtn.ng


2. Asaka Phone number da Email (Email din ya zamto yana aiki saboda tanan za'a tura OTP


3. Asaka OTPn da aka turawa email din. A tabbatar an dau OTPn da wuri saboda yana expire a dakiƙa talatin (30 seconds) idan OTPn baije ba asake danna Resend OTP.


4. Asaka NIN, a wannan gabar MTN xaiyi verify na NIN din saboda ko an taba linking idan anyi Shikenan in baiyi ba zai sake tambaya wasu bayanai kamar kati na karshe da mutun yasaka a layin, lambobi da yafi kira akai akai da sauransu.


Da zarar anyi haka INSHA ALLAH layi zai budu kuma ya gyara. Ayi sharing ma ƴan uwa da abokai saboda samun sauki. ✍️ Usman Fasaha Tv

3
2.7K
Sabuwar Hanyar  Kyc Verification Na Sidra Bank In 24 Hours

Sabuwar Hanyar Kyc Verification Na Sidra Bank In 24 Hours

1725699397.png
Usman Tech
7 months ago
Civil servant bonus 公務員のボーナス

Civil servant bonus 公務員のボーナス

1725699397.png
Usman Tech
8 months ago
Koyon Video Editing A Waya A Kyauta

Koyon Video Editing A Waya A Kyauta

1725699397.png
Usman Tech
7 months ago
Bayani Mafi Inganci Akan GG Agency (CPA Marketing)

Bayani Mafi Inganci Akan GG Agency (CPA Marketing)

1725699397.png
Usman Tech
9 months ago
CYBER SECURITY

CYBER SECURITY

1699044833.jpg
Usama Abubakar
8 months ago