Usman Tech 7 months ago
UsmanUk

Yadda Ake Ragewa Telegram Shan Data

Indai A Yanzu kana Ƙarar da data 1.5GB A Iya Telegram A Rana To Idan kayi wannan Zakayi Mamaki Domin zaka Sami Sauki Sosai,


Abin da Zakai Babu Wahala Ka Bude Application Naka Ka bude Menu Na Shi Ka Danna Settings» Data And Storage Bayan Nan Saika Kashe Auto Download Kamar Yadda Kuke Gani A wannan Photo 👇

Bayan Nan, Saika Danna Animations Ga Yadda Yake Nan A Wannan Hoto [1]+[2]

Please Share ✍️ USMAN FASAHA Tv

3
1.3K
WhatsApp Unbanned App Download (2024)

WhatsApp Unbanned App Download (2024)

1725699397.png
Usman Tech
9 months ago
The Ultimate Guide to Free Cats: Everything You Need to Know

The Ultimate Guide to Free Cats: Everything You Need to Know

1725699397.png
Usman Tech
6 months ago
Yadda Ake Samun Kuɗi Da ChatGPT Ai

Yadda Ake Samun Kuɗi Da ChatGPT Ai

1725699397.png
Usman Tech
7 months ago
Sketchware Application Download

Sketchware Application Download

1725699397.png
Usman Tech
9 months ago
CYBER SECURITY

CYBER SECURITY

1699044833.jpg
Usama Abubakar
8 months ago