Usman Tech 8 months ago
UsmanUk

Wasu Mining A Telegram Yakamata Ka Farasu

Ζ³an Uwa Barkamu da wannan lokaci A wannan Posting Zamuyi Bayani Akan wasu Mining Na Telegram Wanda Ba Lallai Ace kana yinsu ba Kuma Suna da Kyau Sosai,


Indai kanayin Mining Kada kayi wasa da wannan biyu indan ka fara su to ka dage indan kuma baka san suba sai yanzu kayisu Babu wasa In shi Allah za,a Samu Alheri dasu,


(1) Na Farko Shine πŸ‘‡

Fintopio Shine Mining Wanda Yazo da saban salo wanda sauran Mining basa zuwa da shi Kuma indan ka fara zaka tabbata, kawai ka danna πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Danna Nan

(2) Na Biyu Shine Blum πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Wannan Mining Babu Tunanin Ayi wahala babu Riba In Sha Allah Domin Ana sa ran zai iya Yadda Dogs Sukayi Kaga Kaima Yakamata Kayishi Babu wasa, shima zaka iya Fara Shi πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Danna Nan
3
1.8K
Yadda Zaka Samu Kyc Verification Na Onus Exchanger In 2 Minutes

Yadda Zaka Samu Kyc Verification Na Onus Exchanger In 2 Minutes

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Yan Arewa, kada ayi babu mu!

Yan Arewa, kada ayi babu mu!

1725699397.png
Usman Tech
8 months ago
Gwamnati ta dauki matasa kyauta

Gwamnati ta dauki matasa kyauta

defaultuser.png
Hassan musa hassan
1 year ago
Yadda Zaka Tara PX Na Notpixel 5k+ Daily

Yadda Zaka Tara PX Na Notpixel 5k+ Daily

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
7 Ways to Make Money from a WordPress Website

7 Ways to Make Money from a WordPress Website

1725699397.png
Usman Tech
8 months ago