Usman Tech 5 months ago
UsmanUk

MARA Wallet sun dawo amma sun chanja suna zuwa JARA Wallet

🦋 Shekaru biyu da suka gabata munyi aiki da Mara wallet, kuma Alhamdulillah mutane da dama sun samu alkhairi da Mara wallet. Yanzuma Jara sun kawo wani tsari da mutane zasu samu alkhairi dasu. Bayan shafe tsawon lokachi ba muji duriyarsu ba, yanzu Mara wallet sun dawo, saidai sun chanja suna zuwa Jara wallet.


🦋 Ba kamar yanda suka faro Mara wallet ba, Jara wallet decentralized wallet ce. Ma’ana, dukda ana amfani da email wajen yin rijista, Jara wallet bata bukatar yin KYC, recovery phrase da private keys kawai suke bayarwa wanda mutum zai adanasu.


Yanda Ake Rijista da Jara Wallet


✨ Ku taba link dake kasa. Idan ya bude muku, kuyi signup ta hanyar shigar da mail dinsu tareda kirkirar password. Zasu tura muku da sako ta Mail dinku, a mafi yawan lokachi sakon nasu yana tsayawane a spam folder. Don haka saiku shiga spam folder dinku, sannan ku taba Looks Safe domin dawo da sakon zuwa primary folder dinku. Daga nan saiku tana CONFIRM SIGNUP.


https://app.getjara.xyz/join?refCode=PW1K50V6


✨ Ku dauko Jara wallet application a PlayStore ko AppStore, sannan kuyi Signin da bayanan da kukayi rijista.


✨ Daga nan saiku taba Create a new wallet. Zasu baku secret recovery phrase, ku tabbatar kun rubutashi kuma kun adanashi. Sannan zasu baku private keys, suma ku tabbatar kun adasu.


Shikenan! Kun kammala bude Jara wallet.


Yanda Zaku Tara Jara Points


💥 Daga chan kasan wallet dinku, akwai icons guda 4, na karshen mai tambarin Jara shine zaku shiga. A karkashinsa akwai abubuwa da yawa, kamar Games, Launchpad, Rapples da kuma Rewards.


💥 A karkashin na farkon wato Games, akwai LionTap. Idan kuka shiga zakuyi tapping dinsa na yan sakwanni, yana chika sai kuyi claiming na Jara Points dinku. Sai kuma bayan awanni biyu zaku kara dawowa kuyi tapping. Da hakane zaku tara Jara points.


Allah ya taimake mu 🤲


https://app.getjara.xyz/join?refCode=PW1K50V6

3
1.2K
Cats Mining Image Upgrade Download

Cats Mining Image Upgrade Download

1725699397.png
Usman Tech
6 months ago
What Is a USB Security Key?

What Is a USB Security Key?

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Yadda Ake Aiki Da CANVA Pro A Kyauta 2024

Yadda Ake Aiki Da CANVA Pro A Kyauta 2024

1725699397.png
Usman Tech
7 months ago
Gwamnati ta dauki matasa kyauta

Gwamnati ta dauki matasa kyauta

defaultuser.png
Hassan musa hassan
1 year ago
Yadda Ake Saka Waka A Blogger Blog   (Audio File) 2024

Yadda Ake Saka Waka A Blogger Blog (Audio File) 2024

1725699397.png
Usman Tech
8 months ago