Abdulfatah 2 years ago
Abdulfatah

GT WORLD APK OLD VERSION

The previous version of gt bank Application with unlimited acccess

Dangane da Application din

Application ne na bankin GTBANK tsohon version, yana da features da kowanne application na gt bank yake dasu, bugu da kari, duk tsofaffin ayyukan da sabon application baya yi, wannan yana yi, musamman ma wajan duba bayanan BVN da sauran.

Za ku iya ajiye manhajar wayar kun a matsayin MOD VERSION, babu bukatar ka goge sabon da kake dashi kafin ajiye tsohon

GARGADI

Application ne na banki, an tsara shi domin harkokin GtBank kawai, ka tabbatar ka karanta dokokin amfani dashi (TERMS AND CONDITION) kafin ka fara aiki dashi.

Idan kayi wani aiki dashi wanda ya saba kaidodin GTBank, babu ruwan mu

Za ku iya samun shi ta hanyar danna alamar download dake kasa

DOWNLOAD NOW

Kokuma ku shiga nan domin dakko na aslin daga google playstore

PLAYSTORE

Domin ganin wasu hanyoyin amfani da application din kalli wannan bidiyon na kasa

Ko kuma ku kalle shi kaitsaye a youtube

YOUTUBE
24
9.5K
Download Capcut Cloner Application

Download Capcut Cloner Application

1725699397.png
Usman Tech
8 months ago
Drawing Cartoon 2 Pro Mod Application

Drawing Cartoon 2 Pro Mod Application

1725699397.png
Usman Tech
8 months ago
NIMC PRO Mobile Application

NIMC PRO Mobile Application

1674390876.jpg
Abdulfatah
2 years ago
Idan Baka Raina $10+ Ba A Rana Zaka Samu

Idan Baka Raina $10+ Ba A Rana Zaka Samu

1725699397.png
Usman Tech
8 months ago
N-Power News On Payment Backlog - 9 November 2023

N-Power News On Payment Backlog - 9 November 2023

defaultuser.png
Hassan musa hassan
1 year ago